iqna

IQNA

saudiyyah
Babban kwamitin kare hakkin bil adama na kungiyar tarayyar turai ya bukaci da a yi adalci kan batun kisan gillar da aka yi wa dan jaridar kasar Saudiyya Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483459    Ranar Watsawa : 2019/03/14

Bangaren kasa da kasa, Sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo ya isa birnin Ankara na kasar Turkiya, domin ganawa da jami'an gwamnatin kasar ta Turkiya kan zargin kashe Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483050    Ranar Watsawa : 2018/10/17

Bangaren kasa da kasa, maniyyata dubu 6 za su sauke farali a bana daga kasar Kenya bayan kara yawan adadin alhazan kasar.
Lambar Labari: 3481372    Ranar Watsawa : 2017/04/03

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da maulidin shugabar matan duniya da na lahira Sayyida Fatima Zahra (SA) a yankin Qatif na kasar saudiyyah .
Lambar Labari: 3481326    Ranar Watsawa : 2017/03/19

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Saudiyyah ta ce maniyyata daga kasar Iran za su halarci aikin da za a gudanar a wannan shekara.
Lambar Labari: 3481320    Ranar Watsawa : 2017/03/17

Bangaren kasa da kasa, ministan ma’aikatar kula da harkokin aikin hajji a Saudiyya ya ce ya aike da goron gayyata ga bangaren Iran a tattauna dangane da aikin hajjin shekara mai zuwa.
Lambar Labari: 3481083    Ranar Watsawa : 2016/12/30

Bangaren kasa da kasa, Rajio Chandraskar wani dan majalisar dokokin kasar India ya bukaci ministan harkokin cikin gida ya hana yaduwar akidar ta’addanci da sunan addini bisa salo irin na Saudiyyah.
Lambar Labari: 3480902    Ranar Watsawa : 2016/11/02

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana taron da za a gudanar da Ashura a bana da cewa zai hada da alhinin kisan bayin Allah da masarautar Saudiyyah ta yi a Yemen.
Lambar Labari: 3480845    Ranar Watsawa : 2016/10/11

Bangaren kasa da kasa, firayi ministan haramtaccyar kasa Isra’ila Ben jamin etanyahu ya bayyana farin cikinsa kan hana musulmin Iran zuwa aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3480785    Ranar Watsawa : 2016/09/16

Bangaren kasa da kasa, bayan da Suadiyya ta kafa kawancen da ta kira na yaki da ta’addanci na kasashen musumi cibiyar fikihu ta duniya tana kokarin samar da hujjoji domin domin tabbatar da abin da saudiyya ta yi.
Lambar Labari: 3465573    Ranar Watsawa : 2015/12/18

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin malaman mabiya tafarkin shi’a a yankin Al-awamiyyah sun bukaci da a yi wa Ataollah Nimr afuwa kan hukuncin da aka yanke masa.
Lambar Labari: 3443993    Ranar Watsawa : 2015/11/06

Bangaren kasa da kasa, kungiyar yan ta’adan Daesh reshen Wilayat Bahrain ta dauji alhakin kaddamar da harin ta’addanci a akn mabiya iyalan gidan manzon Allah a Saudiyya.
Lambar Labari: 3386754    Ranar Watsawa : 2015/10/17

Bangaren kasa da kasa, bababn mai bayar da fatawa ga wahabiyawan Saudiyyah ya bayyana cewa cewa din Muhammad Rasulullah (SAW) da Majid Majidi dan kasar Iran ya yi fim ne na fasikanci da kauce ma musulunci.
Lambar Labari: 3357561    Ranar Watsawa : 2015/09/02

Bangaren kasa da kasa, mabiya mazhabar shi’a na kasar Saudiyya da ke zaune a yankin Ihsa na kasar sun yi Allawadai da harin ta’addancin da aka kai jami’an tsaron kasar da ke yankin Abha a kudancin kasar.
Lambar Labari: 3340242    Ranar Watsawa : 2015/08/08

Bangaren ksa da kasa, an gudanar da janazar mutaen da suka yi shahada a harin ta'addancin da aka kai a masallacin Imam Hussain (AS) a garin Dammm a yankin Al-anud dake birnin.
Lambar Labari: 3310922    Ranar Watsawa : 2015/06/04

Bangaren kasa da kasa, bababn limamamin masalalcin Imam Rida (AS) da ke birnin Sydney na kasar Australia Sheikh Farhat Amuli ya bayyana cewa gwamnatin saudiyya tana son ta shafe masu adawa da ita ne baki daya.
Lambar Labari: 1472350    Ranar Watsawa : 2014/11/11

Bangaren kasa da kasa, ana yada batun yin afuwa ga babban malamin addinin muslunci kuma jagoran mabiya mazhabar shi'a a Saudiyya wanda mahukuntan kasar suka yanke wa hukuncin kisa a kwanakin baya saboda dalilai na siyasa.
Lambar Labari: 1469966    Ranar Watsawa : 2014/11/03