IQNA

A wata hira da Iqna

Zagin abubuwa masu tsarki na Musulunci ya samo asali ne daga kyamar baki

Tehran (IQNA) Malaman tauhidi daga Afirka ta Kudu sun yi imanin cewa ayyukan da aka yi a baya-bayan nan dangane da wulakanta kur’ani da abubuwa masu tsarki na Musulunci ya saba wa koyarwar zamantakewa kuma wadannan ayyuka sun samo asali ne daga kyamar baki, kyama da rashin hakuri da wasu. A daya bangaren kuma mu hada kai mu yaki wadannan mutane, kuma addini zai taimaka mana wajen samun wannan hadin kai a tsakanin al’umma.
Malaman birnin Beirut sun yi maraba da gayyatar da Iran ta yi wa Sheikh Al-Azhar
Tehran (IQNA) A cikin wata sanarwa da suka fitar, limaman birnin Beirut sun yi maraba da gayyatar da Iran ta yi wa Sheikh Al-Azhar tare da sanar da cewa: A wadannan kwanaki muna bukatar tattaunawa, da hadin kai.
2022 Nov 08 , 14:15
Kwasa-Kwasan ilimi ta hanyar yanar gizo a Jami’ar Al-Mustafa
Shugaban Jami'ar Al-Mustafa Al-Alamiya ya sanar da karbar dubunnan malamai masu sha'awar kwasa-kwasan ilimin Musulunci da na dan Adam a cikin harsunan kasa da kasa guda takwas a jami'ar kama-da-wane ta wannan cibiya ta kimiyya da ta duniya.
2022 Oct 28 , 21:41
Sharadin Saudiyya kan allurar alhazai
Tehran (IQNA) Ma'aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta sanar da cewa, babban abin da ake bukata na yin rijistar maniyyatan bana shi ne a yi musu allurar rigakafin da Saudiyya ta amince da ita.
2022 May 08 , 21:32
Ra’isi: Iran Da Turkiya Na Taka Muhimmiyar Rawa Domin Karfafa Zaman Lafiya A Yankin
Tehran (IQNA) Raisi ya tabbatar da cewa, dangantakar kut da kut tsakanin Iran da Turkiyya ta samar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin
2021 Nov 15 , 18:24
Babban Taron Rahmatul Lill Alamin A Pakistan
Tehran (IQNA) msuulmin Pakistan suna gudanar da taron rahmatul lil alamin
2021 Nov 15 , 22:59
Sakon Godiya Daga Shugaban Kungiyar Jihadul Islami Ta Falastinu Ga Jagoran juyi Na Iran
Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar Jihadul Islami ta Falastinu ya aike da sakon godiya ga jagoran juyi na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei.
2021 May 23 , 23:42
Matsayar Ayatollah Sistani A Ganawarsa Da Paparoma Ita Ce Kin Yarda Da Zalunci A Kan Al'ummomin Duniya
Tehran (IQNA) a ganawar da ta gudana tsakanin Ayatollah Sistani da Paparoma Francis Ayatollah Sistani ya tabbatar da matsayarsa ta kin amincewa da zalunci a kan al'ummomin duniya.
2021 Mar 11 , 23:46
Masallacin New York Na Daga Cikin Muhimman Wuraren Tarukan Musulmin Amurka
Tehran (IQNA) ginin masallaci da cibiyar musulunci da ke birnin New York na kasar Amurka na daga cikin muhimman wuraren tarukan musulmin Amurka.
2021 Feb 16 , 23:39
Taron Makon Hadin Kan Musulmi Ya Yi Kira Da A Hukunta Kasar Amurka
Bayanin bayan taro na makon hadin kan musulmi wanda shi ne karo na 33 ya bukaci ganin an hukunta kasar Amurka saboda yadda take taimakawa kungiyar ‘yan ta’adda ta ISIL.
2019 Nov 16 , 08:51
Kuwait Da Tunisia Sun Rattaba Hannu Kan Wata Yarjejeniya Ta Kur’ani
Bangaren kasa da kasa, kasashen Kuwait da Tunisia sun rattaba hannu kan wata yarjejeniya wadda ta shafi kur’ani mai tsarki tsarki.
2018 Nov 12 , 23:56
Shirin Fadada Birnin Makka Da Wuraren Ziyara
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fadada binin Makka da wuraren ziyara da suke cikin birnin daga nan zuwa 2019.
2018 Aug 23 , 23:45
Iran Ta Sanar Da Cewa A Shirye Take Ta kara Fadada Alakarta Da Musulmi Ethiopia
Bangaren kasa da kasa, Iran ta sanar da cewa za ta kara fadada alakarta da muuslmin kasar Habasha.
2018 Aug 27 , 23:23