Labarai Na Musamman
Shafukan Google Da Facebook Sun Taimaka Wajen Kara Yada Kyamar Musulmi

Shafukan Google Da Facebook Sun Taimaka Wajen Kara Yada Kyamar Musulmi

Bangaren kasa da kasa, wasu bayanai daga cibiyoyi daban-daban a kasar Amurka sun tabbatar da cewa shafukan yanar gizo na google da facebook syn taimaka...
19 Oct 2017, 23:39
MDD Ta Dora Laifin Kisan Musulmin Rohingya A Kan Gwamnatin Myanmar

MDD Ta Dora Laifin Kisan Musulmin Rohingya A Kan Gwamnatin Myanmar

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta dora alhakin kisan musulmin Rohingy a akan gwamnatin kasar Myanmar.
19 Oct 2017, 23:38
Jerin Gwanon Adawa Da Kudirin Trump A Majami’ar Haward

Jerin Gwanon Adawa Da Kudirin Trump A Majami’ar Haward

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin daliban jami’a a birnin Cambridge da ke cikin jahar Massachusetts a kasar Amurka, sun yi gangamin yin Allah wadai...
18 Oct 2017, 22:53
Kamfen Yaki Da Nuna Kyamar Musulmi A London

Kamfen Yaki Da Nuna Kyamar Musulmi A London

Bangaren kasa da kasa, musulmin birnin London sun fito da wani kamfe na nuna kin amincewa da kyamar msuulmi a birnin.
17 Oct 2017, 23:00
Dan Majalisar Australia Ya Caccaki Donald Trump Kan Hana Musulmi Shiga Amurka

Dan Majalisar Australia Ya Caccaki Donald Trump Kan Hana Musulmi Shiga Amurka

Bangaren kasa da kasa, Ed Husic dan majalisar dokokin kasar Australia ya yi kakakusar suka kan dokar Trump ta hana musulmi daga wasu kasashe shiga Amurka.
16 Oct 2017, 23:25
Zanga-Zangar Adawa Da Kudirin Trump A Los Angeles

Zanga-Zangar Adawa Da Kudirin Trump A Los Angeles

Bangaren kasa da kasa, cincirindon Amurka ne suka gudanar da wani gangamia yau a garin Los ngele na Amurka domin nuna adawa da shirin Trumpna korar baki.
15 Oct 2017, 23:42
Kisan Gilla A kan Musulmi 25 A Afirka Ta Tsakiya

Kisan Gilla A kan Musulmi 25 A Afirka Ta Tsakiya

Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan ta’adda kiristoci masu dauke da makamai sun afkla kan wani masallacia yankin Kimbi na Afirka ta tsakiya inda suka kasha...
14 Oct 2017, 23:44
Azhar Ta Shiya Gasar Bincike Kan Hakkokin Mata A Cikin Kur’ani

Azhar Ta Shiya Gasar Bincike Kan Hakkokin Mata A Cikin Kur’ani

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar muslunci ta kasar masar wato Azhar ta shirya gudanar da wata gasar bincike kan hakkokin mata a cikin kur’ani.
13 Oct 2017, 20:44
Rumbun Hotuna