iqna

IQNA

kima
Tehran (IQNA) Baje kolin kur'ani mai tsarki da aka rubuta a takardan zinare ya ja hankalin maziyartan baje kolin littafai na kasa da kasa na Sharjah.
Lambar Labari: 3488144    Ranar Watsawa : 2022/11/08

Tehran (IQNA) Wani lokaci tambaya ta kan taso kan mene ne mahangar Musulunci game da fatara da arziki bisa ga ayoyin Alkur'ani game da fatara da arziki, kuma wane ne yake ganin kima rsa? Amma ta hanyar nazarin nassosin Musulunci, za a gane cewa amsar wannan tambaya ba ta da sauki.
Lambar Labari: 3487334    Ranar Watsawa : 2022/05/24