Labarai Na Musamman
Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki tare da makaranci Sayyid Muhammad Jawad Hussaini
24 May 2022, 17:31
Fararen hula 30 ne suka mutu a wani harin ta'addanci da kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta kai a arewacin Najeriya.
24 May 2022, 18:16
Tehran (IQNA) Kungiyar tsofaffin daliban kasa da kasa ta Azhar tare da hadin gwiwar Mu’assasa Abu Al-Ainin na kasar Masar ne suka shirya bikin karrama...
24 May 2022, 14:15
Tehran (IQNA) 'Yar wasan kasar Kuwait ta janye daga karawa da ‘yar wasan Isra’ila da nufin bayyana goyon bayanta ga al'ummar Palastinu
23 May 2022, 15:50
Tehran (IQNA) Wani lokaci tambaya ta kan taso kan mene ne mahangar Musulunci game da fatara da arziki bisa ga ayoyin Alkur'ani game da fatara da arziki,...
24 May 2022, 16:33
Tehran (IQNA) Akwai tashin hankali da wahalhalu da suka dabaibaye mutum saboda yanayi mara kyau da abubuwa daban-daban. Amma ta yaya za a iya shawo kan...
23 May 2022, 16:18
Tehran (IQNA) Wata kotun Isra'ila a Nazarat ta yanke hukuncin daurin shekaru 5 a gidan yari da kuma tarar kudi a kan fursunoni 5 daga cikin fursunonin...
23 May 2022, 17:54
Tehran (IQNA) Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem, ya bayyana goyon bayan kungiyar Hizbullah ga shugaban majalisar Nabih...
23 May 2022, 19:18
Tehran (IQNA) Shugaban ofishin Al'adu na Iran a Najeriya ya buga faifan bidiyo na goma mai taken "Mu sanya rayuwarmu ta zama kur'ani a ranar Alhamis" domin...
22 May 2022, 17:00
Tehran (IQNA) Al'ummar yankunan Sanab da Aali na kasar Bahrain sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da manufofin gwamnatin Al-Khalifa tare da sabunta...
22 May 2022, 19:42
Tehran (IQNA) Wata budurwa ‘yar Falasdinu ta lashe matsayi na biyu a gasar haddar kur’ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Tatarstan.
22 May 2022, 20:18
Tehran (IQNA) Daya daga cikin muhimman al’amurra a Musulunci shi ne matsayin mata a cikin al’umma da iyali; Domin sanin wannan mahimmanci, za mu iya komawa...
22 May 2022, 20:33
Tehran (IQNA) Hazakar wani yaro dan shekara 9 dan kasar Masar wajen karatun kur'ani irin na Ustaz Abdul Basit Abdul Samad ya sanya ya shahara.
21 May 2022, 19:28
Tehran (IQNA) Lokacin da Allah ya halicci mutum kuma ya kira shi magajinsa a bayan kasa, mala’iku suka yi wa Allah wata tambaya da ta hada da musunta kyawawan...
21 May 2022, 18:46