Tehran (IQNA) Dakarun Hashdusshabi na kasar Iraqi sun bada sanarwan gano wani sansanin horar da mayakan Daesh a arewacin lardin
bagdaza a yau jumma’a.
Lambar Labari: 3484950 Ranar Watsawa : 2020/07/03
Bangaren kasa da kasa, an fara aiwatar da wani shiri na koyar da hardar kur’ani mai taken Imamain a garin Samirra na Iraki.
Lambar Labari: 3482864 Ranar Watsawa : 2018/08/05
Bangaren kasa da kasa, dakarun gwamnatin Iraki gami da sauran dakarun sa kai na al'ummar kasar sun samu nasarar ragargargaza wasu sansanoni biyu na 'yan ta'addan Daesh a arewacin kasar.
Lambar Labari: 3482802 Ranar Watsawa : 2018/07/01
Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani harin ta’addanci da wasu ‘yan kungiyar Daesh suka kai kan ‘yan sandan Iraki a Samirra wasu daga cikinsu sun rasa rayukansu.
Lambar Labari: 3482709 Ranar Watsawa : 2018/05/30
Rundunar sojin kasar Iraki ta sanar da rusa wasu manyan wuraren buyar ‘yan ta’addan Daesh a cikin lardin Samirra da ke arewacin kasar.
Lambar Labari: 3482649 Ranar Watsawa : 2018/05/11
Bangaren kasa da kasa, an gano wani shirin kaddamar da harin ta’addanci kan hubbarori masu tsarki a garin Samirra na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482492 Ranar Watsawa : 2018/03/20
Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron kasar Iraki sun sanar da hana jama'a kai komo a cikin garin Samirra saboda dalilai na tsaro, da kuma kare rayukan jama'a daga hare-haren 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3480980 Ranar Watsawa : 2016/11/28
Bangaren kasa da kasa, harin ta'addanci ya yi sanadiyyar yin shahada da kuma jikkatar mutane da dama a Samirra.
Lambar Labari: 3480914 Ranar Watsawa : 2016/11/06