iqna

IQNA

arziki
Zakka a Musulunci / 6
Tehran (IQNA) Zakka tana daya daga cikin farillai na Musulunci, wanda cikarsa yana haifar da sakamako mai kyau da kuma tasiri a aikace ga mutum.
Lambar Labari: 3490138    Ranar Watsawa : 2023/11/12

Ramallah (IQNA) Nayef Ghaizan, wani fursuna Bafalasdine kuma mazaunin garin Qobia na Ramallah, fursuna a gidan yarin Rimon na gwamnatin sahyoniyawan ya yi nasarar haddace kur'ani baki daya tare da kammala shi a zama daya.
Lambar Labari: 3489785    Ranar Watsawa : 2023/09/09

Tehran (IQNA) Wani lokaci tambaya ta kan taso kan mene ne mahangar Musulunci game da fatara da arziki bisa ga ayoyin Alkur'ani game da fatara da arziki , kuma wane ne yake ganin kimarsa? Amma ta hanyar nazarin nassosin Musulunci, za a gane cewa amsar wannan tambaya ba ta da sauki.
Lambar Labari: 3487334    Ranar Watsawa : 2022/05/24

Bangaren siyasa, shugaba Ruhani ya bayyana cewa kasar Iran ba za ta taba amincewa da tattaunawa da Amurka a karkashin takunkumai ba.
Lambar Labari: 3484085    Ranar Watsawa : 2019/09/25