iqna

IQNA

malaysia
Tehran (IQNA) A yau Talata ne za a fara taron shugabannin kungiyoyin ma'auni na kasa na yankin Asiya da tekun Pasifik, tare da hadin gwiwar kungiyar kasa da kasa ta Iran da hukumar kula da ingancin kasar Malaysia, tare da halartar tawagogi 22 daga kasashen yankin.
Lambar Labari: 3488805    Ranar Watsawa : 2023/03/14

A safiyar yau ne aka gudanar da bikin kaddamar da littafi matattarar ilmomi (encyclopedia) mai sharhi kan tarihin rayuwar annabi (SAW) mafi girma a wurin bikin baje kolin kur'ani na kasa da kasa na Resto a birnin Putrajaya na kasar Malaysia.
Lambar Labari: 3488528    Ranar Watsawa : 2023/01/20

Da Karatun dan Iran :
A safiyar yau 20 Janairu ne aka fara bikin baje kolin kur'ani na duniya na Rasto a cibiyar buga kur'ani ta Rasto Foundation Malaysia dake Putrajaya.
Lambar Labari: 3488527    Ranar Watsawa : 2023/01/20

Shugaban gidauniyar Resto a wata tattaunawa da IQNA:
Abdul Latif Mirasa ya ce: Bikin Resto wata dama ce ta baje kolin kur’ani, an shirya shirye-shirye daban-daban kuma muna kokarin ganin mutane musamman yara da iyalai su san al’adun muslunci da fasahar kur’ani ta hanyar halartar wannan taron.
Lambar Labari: 3488524    Ranar Watsawa : 2023/01/19

Kamfanin Fintech na Jamus Caiz Development yana gina manhaja ta dijital da ke bisa tsari na  Sharia da blockchain wanda aka tsara don ƙirƙirar damar samun kuɗin shiga  ga miliyoyin mutane a ƙasashe masu tasowa.
Lambar Labari: 3488127    Ranar Watsawa : 2022/11/05

A ganawar da tawagar Iran ta yi da Azmi Abdul Hamid;
Mataimakin ministan kula da harkokin kur'ani da kuma Attar na ma'aikatar al'adu da shiryarwar muslunci a wata ganawa da Azmi Abdul Hamid shugaban kungiyar tuntuba ta kungiyar musulmi ta MAPIM a lokacin da ya gayyace shi halartar taron. Baje kolin kur'ani na kasa da kasa na Tehran, ya ce: "A shirye muke mu halarci wannan taron da zai gudana a cikin watan Ramadan mai zuwa, za mu karbi bakuncin cibiyar ku.
Lambar Labari: 3488072    Ranar Watsawa : 2022/10/26

Kuala Lumpur (IQNA) – An gudanar da bikin rufe gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na 62 da aka gudanar a kasar Malaysia
Lambar Labari: 3488071    Ranar Watsawa : 2022/10/25

Tehran (IQNA) An gudanar da dare na biyu na gasar kur'ani ta kasa da kasa ta kasar Malaysia a birnin Kuala Lumpur tare da halartar mahalarta maza da mata da kuma wasu jami'an addini na kasar.
Lambar Labari: 3488044    Ranar Watsawa : 2022/10/21

Tehran (IQNA) An hana gudanar da harkokin siyasa da na zabe a masallatai da wuraren ibada a jihar Johor ta kasar Malaysia.
Lambar Labari: 3486958    Ranar Watsawa : 2022/02/19

Tehran (IQNA) masallacin birnin Kota Kinabalu a kasar Malaysia yana daya daga cikin masallatai mafi kyau a kasar.
Lambar Labari: 3485164    Ranar Watsawa : 2020/09/09

Tehran (IQNA) gamayyar kungiyoyin musulmi a kasar Malaysia sun yi Allawadi da kakkausr mury kan takunkuman Amurka a kan Iran.
Lambar Labari: 3484650    Ranar Watsawa : 2020/03/23

Tehran (IQNA) babbar jami’ar kasar Malaysia ta yanke alaka da kamfanin PIMA saboda taimaka ma gwamnatin yahudawan Isra’ila da yake yi.
Lambar Labari: 3484576    Ranar Watsawa : 2020/03/01

Tehran (IQNA) Firai ministan rikon kwarya na kasar Malaysia Mahatir Muhammad ya jaddada cewa ba za su kasa a gwiwa ba wajen kare hakkokin falastinawa.
Lambar Labari: 3484572    Ranar Watsawa : 2020/02/29

Tehran - (IQNA) firayi ministan kasar Malaysia Mahatir Muhammad ya yi murabus daga kan mukaminsa a yau.
Lambar Labari: 3484554    Ranar Watsawa : 2020/02/24

Firayi ministan kasar Malaysia ya bayyana cewa, kisan Qassem Sulaimani ya sabawa dokokin duniya.
Lambar Labari: 3484388    Ranar Watsawa : 2020/01/07

Bangaren kasa da kasa, Matir Muhammad ya ce masana 450 ne za su halarci taron Kuala Lampour na shekarar 2019.
Lambar Labari: 3484266    Ranar Watsawa : 2019/11/22

Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara zaman taro na duniya kan gyaran masalatai a birnin Kualalmpur na kasar Malaysia.
Lambar Labari: 3484263    Ranar Watsawa : 2019/11/21

Firayi ministan Malaysia ya tattauna shugabar kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya.
Lambar Labari: 3484122    Ranar Watsawa : 2019/10/05

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani wafin kur’ani mai tsarki da aka rubuta a cikin karni na 19 a Malaysia.
Lambar Labari: 3484114    Ranar Watsawa : 2019/10/03

Majalisar dokokin jahar Sabah a kasar Malaysia ta sanar da cewa za a kara tsauarar doka a kan masu juya tafsirin kur’ani yadda suka ga dama.
Lambar Labari: 3483926    Ranar Watsawa : 2019/08/08