iqna

IQNA

muridiyyah
Bangaren kasa da kasa, karamin ofishin jakadancin Iran a kasar Senegal ya dauki nauyin shirya wani horo na koyar da fasahar kayata rubutun kur’ani.
Lambar Labari: 3482874    Ranar Watsawa : 2018/08/08

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Iran ta bayar da kyautar kwafi-kwafi na kur’anai da ta buga ga malaman addini na kasar Senegal a cikin wannan wata na Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3482685    Ranar Watsawa : 2018/05/23

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muntaka Bashir Mbaki wanda aka haifa a cikin shekara ta 1934 a garin Tuba na Senegal ya zama jagoran mabiya darikar Murdiyyah a kasar.
Lambar Labari: 3482306    Ranar Watsawa : 2018/01/17

Bangaren kasa da kasa, an buga wani littafi da ke bayyana mahangar Imam Khomeini (RA) da kuma Sheikh Ahmadu Bamba shugaban darikar Muridiyya Kan hakikanin tafarkin tsarkin ruhi.
Lambar Labari: 3482045    Ranar Watsawa : 2017/10/28

Bangaren kasaa da kasa, an kawo karshen wani shiri na horo kan kur’ani a kasar Senegal na malaman kur’ani a birnin mabiya darikar muridiyyah .
Lambar Labari: 3481778    Ranar Watsawa : 2017/08/08

Khalifan Muridiyyah A Senegal:
Bangaren kasa da kasa, khalifan darika muridiyyah a Senegal ya bayar da sakon gaiswa ga jagoran juyin Islama na Iran da shugaban kasar.
Lambar Labari: 3480696    Ranar Watsawa : 2016/08/10