Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Morocco sun rusa wani gungun ‘yan ta’adda a kasar.
Lambar Labari: 3483327 Ranar Watsawa : 2019/01/23
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da babban taron karatun kur'ani mai tsarkia birnin kazablanka na kasar Morocco, tare da halartar makaranta fiye da 400 a fadin kasar.
Lambar Labari: 3482335 Ranar Watsawa : 2018/01/25
Bangaren kasa da kasa, kwamitin shari’a na kasar Morocco ya amince da tsarin bankin musulunci a kasar.
Lambar Labari: 3481747 Ranar Watsawa : 2017/07/29
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasuwar baje kolin littafai da ake gudanarwa a Morocco ya bayyana cewa kur’ani shi ne littafin da aka fi saye a wannan baje koli.
Lambar Labari: 3481244 Ranar Watsawa : 2017/02/19
Bangaren kasa da kasa, wata kotu a birnin kazablanka na kasar Morocco ta daure wata mata mai wulakanta kur'ani shekaru 4 a gidan kaso.
Lambar Labari: 3481068 Ranar Watsawa : 2016/12/25
Bangaren kasa da kasa, Al'ummar yankin Lisasafah da ke cikin gundumar kazablanka a kasar Morocco sun gudanar da wani gangami a yau domin nuna rashin amincewa da keta alfarmar kur'ani mai tsarki da aka yi a yankin.
Lambar Labari: 3480946 Ranar Watsawa : 2016/11/16
Wasu mutane sun keta alfarmar kur’ani mai tsarkia wasu masallatai da ke cikin gundumar Kazablanka a cikin kasar Morocco.
Lambar Labari: 3480875 Ranar Watsawa : 2016/10/22