iqna

IQNA

wahabiyanci
Shugaban jami’ar Al-Mustafa ya sanar da cewa:
IQNA - Shugaban ofishin wakilin Jami’atul Al-Mustafa ya sanar da gudanar da da'irar kur'ani da tafsiri da dama na watan Ramadan a makarantun Al-Mustafa da ke Tanzaniya da Kigamboni da Zanzibar tare da halartar malamai da masana kur'ani na kasashen Iran da Tanzaniya na kasa da kasa.
Lambar Labari: 3490815    Ranar Watsawa : 2024/03/16

IQNA - A cikin ‘yan shekarun nan, kasar Saudiyya ta yi kokarin nunawa duniya cewa ta nisanta kanta daga tsattsauran ra’ayi na wahabiyanci da niyyar samar da wata fuska da ta sha bamban da na baya tare da tsarin hakuri da juriya, tare da yawan tallace-tallace da kuma yin amfani da shahararrun mutane. a duniyar fasaha da wasanni irin su Ronaldo da Lionel Messi.
Lambar Labari: 3490569    Ranar Watsawa : 2024/01/31

Tehran (IQNA) Babban daraktan majalisar malaman musulmin kasar Masar a wurin baje kolin littafai na birnin Alkahira ya jaddada cewa kungiyar Daesh na kara jawo kyamar musulunci a duniya.
Lambar Labari: 3486904    Ranar Watsawa : 2022/02/04

Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar ‘yan ta’addan daesh Abubakar Baghdadi ya yi wani sabon bayani da aka nada a sauti domin mabiyasa.
Lambar Labari: 3482919    Ranar Watsawa : 2018/08/23

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro a yau mai taken rawar da kafofin yada labarai za su iya takawa wajen yaki da tsatsauran ra’ayi a Nijar.
Lambar Labari: 3482414    Ranar Watsawa : 2018/02/20

Bangaren kasa da kasa, wata tawagar malamai da masana daga cibiyar Azhar ta kasar Masar karkashin Walid Matar ta ziyarci hubbaren Imam Ali (AS) da ke Najaf.
Lambar Labari: 3482351    Ranar Watsawa : 2018/01/31

Bangaren kasa da kasa, Ministan mai kula da harkokin addini a kasar Tunisia ya rasa kujerarsa sakamakon kakkausar sukar da ya yi a jiya a kan akidar wahabiyanci da kuma tushensa.
Lambar Labari: 3480907    Ranar Watsawa : 2016/11/04

Bangaren kasa da kasa da kasa, wani masani marubuci ya bayyana kawancen wahabiyanci da sahyuniya a matsayin wani sabon makirci na kiyayya da shi’a a duniya.
Lambar Labari: 3480813    Ranar Watsawa : 2016/09/27

Bangaren kasa da kasa, ‘yan ta’addan takfiriyya masu dauke da aidar wahabiyanci na Daesh sun ce Talata ce Idi ba Litinin ba.
Lambar Labari: 3480775    Ranar Watsawa : 2016/09/11

Bangaren kasa da kasa, an bude wani zaman taro a yau a birnin Khartum fadar mulkin kasar Sudan da zimmar ganin an kara samun wayewar kai dangane da batn ta’addanci.
Lambar Labari: 3480722    Ranar Watsawa : 2016/08/18

Bangaren kasa da kasa, Salman Audah wani fitaccen malamin wahabiyan Saudiyya ya bayyana cewa mabiya mazhabar shi’a a tarihinsu sun yi cin fuska ga sahabbai saboda haka yana kiran matasan shi’a da su yi wa wannan akidar tawaye.
Lambar Labari: 3304140    Ranar Watsawa : 2015/05/16