IQNA

Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 15

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta sha biyar ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.

 

 

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: kur’ani ، makaranci ، ramadan ، watan ramadan ، mai alfarma