IQNA

Mutane Suna Nuna Damuwa Dangane Da Dokar Hana Saka Hijabi A Najeriya

19:28 - November 23, 2014
Lambar Labari: 1476582
Bangaren kasa da kasa, sakamakon irin matakan da mahukunta a jahar legas da ke tarayyar Najeriya suka dauka na hana saka hijabi a wasu makarantun gwamnati hakan ya jawo kakkausar suka daga musulmi.

Kamfanin dillancin labaran iqna yab ahabrat cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na Nigerian Tribune cewa irin matakan da mahukunta a jahar legas da ke tarayyar Najeriya suka dauka na hana saka hijabi a wasu makarantun gwamnati a cikin jahar wannan ya jawo kakkausar suka daga musulmi na jahar da ma wasu yankuna na kasar.
Al’umma na cigaba da nuna fishinsu kan wata doka da Gwamnati ke san aiwatarwa na hana sanya hijibu cikin makarantun Boko a Birnin Lagos dake tarayar Nigeria Kungiyar Musulmi a Lagos sun ce zatayi dukkanin kokarinta don tilastawa hukumomi a lagos don ganin sun janye wannan doka Kungiyar tace zata tattauna da kungiyoyin misulinci na sauren jahohin kasar tare da jami’an Gwamnati don tilastawa hukumomin Lagos janye wannan doka
Kungiyar ta nemi Ma’aikatar kasar da ta matsa lamba ga hukumomin wannan jaha don janye wannan doka har ila yau kungiyar tace zata rubuwa Kungiyar kare hakin bil-adama ta MDD kan fincike kan wannan hukunci da hukumomin lagos suka dauka.
1476217

Abubuwan Da Ya Shafa: nigeria
captcha