IQNA

Duk wanda ya bauta ma Allah hakikanin bautarsa ...

Imam Hussain (AS) Yana Cewa: "Duk wanda ya bauta ma Allah hakikanin bautarsa, to Allah zai zai ba shi fiye da burinsa, kuma zai isar masa." Mausu'at Kalimat Imam Hussain (AS) shafi na 748 zuwa 906
Abubuwan Da Ya Shafa: imam hussain ، iqna ، wallpaper hd ، wallpaper